Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 8:49

Yesu ya amsa ya ce, “Ni ba mai aljani ba ne. Ina girmama Ubana ne, amma ku kuwa kuna ƙasƙantar da girmana.

Open Bible reader