Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 8:46

Wane ne a cikinku yana da shaida wadda ta nuna na taɓa yin zunubi? In kuwa gaskiya nake faɗa, to, me ya sa ba ku gaskata ba?

Open Bible reader