Hausa Bible
Yahaya 8:39
Suka amsa masa suka ce, “To, ai, Ibrahim ne ubanmu.” Sai Yesu ya amsa musu ya ce, “In da ku ˈyaˈyan Ibrahim ne, da kun yi abubuwan da shi Ibrahim ya yi.
Open Bible readerHausa Bible
Suka amsa masa suka ce, “To, ai, Ibrahim ne ubanmu.” Sai Yesu ya amsa musu ya ce, “In da ku ˈyaˈyan Ibrahim ne, da kun yi abubuwan da shi Ibrahim ya yi.
Open Bible reader