Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 8:33

Suka amsa masa suka ce, “Ai, mu zuriyar Ibrahim ne, ba mu taɓa zama bawan kowa ba. To, me ya sa ka ce za mu sami ˈyanci?”

Open Bible reader