Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 8:31

Sai Yesu ya ce wa Yahudawan nan da suka gaskata da shi, “In dai kun ci gaba da riƙe koyarwata, ku almajiraina ne na gaske.

Open Bible reader