Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 8:26

Akwai abubuwa da yawa da zan iya faɗa game da ku, in kuma hukunta. Amma ina gaya wa mutane abubuwan da na ji daga wurin wanda ya aiko ni ne kaɗai, kuma yana faɗin gaskiya ne.”

Open Bible reader