Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 8:23

Amma Yesu ya ci gaba da cewa, “Ku daga nan ƙasa kuke, ni kuwa na fito daga sama ne. Ku na duniyar nan ne, ni kuwa ba na duniyar nan ba ne.

Open Bible reader