Hausa Bible
Yahaya 7:31
Duk da haka mutane da yawa a cikin jamaˈar suka gaskata da Yesu, suna cewa, “Shin, lokacin da Almasihu zai zo, zai yi alamun ban mamaki fiye da abubuwan da mutumin nan ya yi ne?”
Open Bible readerHausa Bible
Duk da haka mutane da yawa a cikin jamaˈar suka gaskata da Yesu, suna cewa, “Shin, lokacin da Almasihu zai zo, zai yi alamun ban mamaki fiye da abubuwan da mutumin nan ya yi ne?”
Open Bible reader