Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 6:45

An rubuta a cikin littattafan annabawa cewa, ‘Dukansu Allah ne zai koya musu.’ To, duk wanda ya ji, ya kuma koya a wurin Uban, yakan zo wurina.

Open Bible reader