Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 6:44

Ba mai iya zuwa wurina, sai dai in Uba wanda ya aiko ni ne ya jawo shi, ni kuwa zan tā da wannan mutum a ranar ƙarshe.

Open Bible reader