Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 6:27

Kada ku yi wahalar aiki a kan neman abinci mai lalacewa, amma ku yi aiki a kan abincin da zai dawwama zuwa ga rai na har abada. Wannan shi ne abincin da Ɗan mutum zai ba ku. Domin a kan Ɗan Mutum ne Allah Uba ya riga ya sa alamar shaidarsa ta nuna yarda.”

Open Bible reader