Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 6:26

Yesu ya amsa musu ya ce, “Hakika, ina gaya muku, kuna nemana ne don kun ci burodi nan kun ƙoshi, amma ba domin kun gane alamun ban mamaki da na yi ba ne.

Open Bible reader