Hausa Bible
Yahaya 6:22
Da gari ya waye sauran mutanen da suke zaune a ƙetaren tekun suka lura cewa dā ma jirgi ɗaya ne kurum ya zo wurin, suka kuma lura Yesu bai shiga cikin jirgin tare da almajiransa ba, almajiransa ne kaɗai suka tafi.
Open Bible reader