Hausa Bible
Yahaya 6:11
Yesu ya ɗauki dunƙulen burodin, bayan da ya yi godiya ga Allah kuma, sai ya rarraba wa mutanen da suke zaune, ya ba su duk abin da zai ishe su. Haka kuma ya yi da kifin.
Open Bible readerHausa Bible
Yesu ya ɗauki dunƙulen burodin, bayan da ya yi godiya ga Allah kuma, sai ya rarraba wa mutanen da suke zaune, ya ba su duk abin da zai ishe su. Haka kuma ya yi da kifin.
Open Bible reader