Hausa Bible
Yahaya 6:10
Yesu ya ce wa almajiransa, “Ku faɗa wa mutane su zauna.” A wannan wuri kuwa akwai ciyawa da yawa. Sai maza suka zazzauna, sun kai wajen dubu biyar.
Open Bible readerHausa Bible
Yesu ya ce wa almajiransa, “Ku faɗa wa mutane su zauna.” A wannan wuri kuwa akwai ciyawa da yawa. Sai maza suka zazzauna, sun kai wajen dubu biyar.
Open Bible reader