Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 5:44

To, yaya za ku ba da gaskiya saˈad da kuke ƙoƙarin samun yabo daga junanku, amma ba ku yi ƙoƙarin samun yabon da yake fitowa daga wurin Allah wanda yake ɗaya kaɗai ba?

Open Bible reader