Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 5:4

Suna jira a motsa ruwan. Gama a lokaci-lokaci malaˈikan Ubangiji yakan sauko yă motsa ruwan. Duk kuwa wanda ya fara shiga bayan da aka motsa ruwan, sai yă warke daga duk irin ciwon da yake da shi.

Open Bible reader