Hausa Bible
Yahaya 5:39
Kuna ta binciken Rubutacciyar Maganar Allah, don a tsammaninku za ku sami rai na har abada a cikinsu. Waɗannan Maganar Allah kuwa su ne suke ba da shaida a kaina.
Open Bible readerHausa Bible
Kuna ta binciken Rubutacciyar Maganar Allah, don a tsammaninku za ku sami rai na har abada a cikinsu. Waɗannan Maganar Allah kuwa su ne suke ba da shaida a kaina.
Open Bible reader