Hausa Bible
Yahaya 5:36
Amma ina da tawa shaida a kaina wadda ta fi shaidar da Yohanna ya bayar game da ni. Ayyukan da nake yi, waɗanda Ubana ya ba ni in yi, su ne abubuwan da suka zama shaidata, cewa Uba ne ya aiko ni.
Open Bible readerHausa Bible
Amma ina da tawa shaida a kaina wadda ta fi shaidar da Yohanna ya bayar game da ni. Ayyukan da nake yi, waɗanda Ubana ya ba ni in yi, su ne abubuwan da suka zama shaidata, cewa Uba ne ya aiko ni.
Open Bible reader