Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 5:24

“Hakika, ina gaya muku, duk mutumin da yake jin maganata, yana kuma ba da gaskiya ga wanda ya aiko ni, yana da rai na har abada. Ba za a yi masa hukunci ba, ya riga ya ƙetare mutuwa zuwa rai.

Open Bible reader