Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 5:16

Saboda haka suka fara tsananta wa Yesu, don dai yana yin irin waɗannan abubuwa a Ranar Hutu ta Mako.

Open Bible reader