Hausa Bible
Yahaya 5:13
Mutumin da aka warkar ɗin kuwa bai san ko wane ne ma ya warkar da shi ba, domin akwai mutane da yawa a wurin, kuma Yesu ya ɓace cikin jamaˈa.
Open Bible readerHausa Bible
Mutumin da aka warkar ɗin kuwa bai san ko wane ne ma ya warkar da shi ba, domin akwai mutane da yawa a wurin, kuma Yesu ya ɓace cikin jamaˈa.
Open Bible reader