Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 5:10

Saboda haka Yahudawa suka ce wa mutumin da aka warkar, “Yau Ranar Hutu ne, kuma bisa ga Koyarwar Musa ba daidai ba ne ka ɗauki tabarmarka.”

Open Bible reader