Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 4:50

Yesu ya ce masa, “Ka tafi, gama yaronka zai rayu.” Mutumin kuwa ya gaskata da abin da Yesu ya faɗa masa, sai ya yi tafiyarsa.

Open Bible reader