Hausa Bible
Yahaya 4:5
Sai ya zo wani gari a cikin Samariya mai suna Saikar. Garin yana kusa da yankin ƙasar da Yakub ya ba ɗansa Yusuf tun dā.
Open Bible readerHausa Bible
Sai ya zo wani gari a cikin Samariya mai suna Saikar. Garin yana kusa da yankin ƙasar da Yakub ya ba ɗansa Yusuf tun dā.
Open Bible reader