Hausa Bible
Yahaya 4:42
Saˈan nan mutanen Samariya suka ce wa macen, “Yanzu kam, mun ba da gaskiya, ba don ma abin da kika faɗa kawai ba, amma saboda mu ma mun ji da kanmu, mun kuma tabbata lallai wannan mutum ne Mai Ceton duniya.”
Open Bible readerHausa Bible
Saˈan nan mutanen Samariya suka ce wa macen, “Yanzu kam, mun ba da gaskiya, ba don ma abin da kika faɗa kawai ba, amma saboda mu ma mun ji da kanmu, mun kuma tabbata lallai wannan mutum ne Mai Ceton duniya.”
Open Bible reader