Hausa Bible
Yahaya 4:39
Mutanen Samariya da yawa daga wannan gari suka ba da gaskiya ga Yesu saboda maganar matan nan da ta ce, “Ya gaya mini duk abin da na taɓa yi.”
Open Bible readerHausa Bible
Mutanen Samariya da yawa daga wannan gari suka ba da gaskiya ga Yesu saboda maganar matan nan da ta ce, “Ya gaya mini duk abin da na taɓa yi.”
Open Bible reader