Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 4:35

Ba kuna cewa sauran watanni huɗu a yi girbi ba? Amma ina gaya muku fa, ku dubi gonaki da kyau, sun nuna, sun kuma isa girbi.

Open Bible reader