Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 4:27

Suna gama magana ke nan sai ga almajiransa suka dawo, suka kuwa yi mamakin ganin yana magana da mace. Amma babu wanda ya ce mata, “Me kike bukata?” ko kuma yă tambaye shi, “Me ya sa kake magana da ita?”

Open Bible reader