Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 4:21

Sai Yesu ya amsa mata ya ce, “Uwargida, ki ba da gaskiya ga abin da nake faɗi, gama lokaci yana zuwa da mutane ba za su yi wa Uba sujada a babban tudun nan, ko a Urushalima ba.

Open Bible reader