Hausa Bible
Yahaya 4:14
Amma duk wanda ya sha ruwan da zan ba shi, ba zai ƙara jin ƙishi ba har abada. Ruwan da zan ba shi zai zama masa maɓuɓɓugar ruwa wadda take ɓulɓullowa zuwa ga rai na har abada.”
Open Bible readerHausa Bible
Amma duk wanda ya sha ruwan da zan ba shi, ba zai ƙara jin ƙishi ba har abada. Ruwan da zan ba shi zai zama masa maɓuɓɓugar ruwa wadda take ɓulɓullowa zuwa ga rai na har abada.”
Open Bible reader