Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 3:29

A bikin aure, ango ne mai amarya. Abokin ango wanda ya je auren kuwa yakan jira ne kurum yă ji muryar ango. Yakan kuma cika da farin ciki idan ya ji ango ya yi magana. A ta haka ne farin ciki nawa ya cika.

Open Bible reader