Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 3:23

Yohanna kuma yana yin baftisma a Ainon kusa da Salim, domin akwai ruwa mai yawa a can. Mutane suka yi ta zuwa ana yi musu baftisma.

Open Bible reader