Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 3:22

Bayan haka Yesu da almajiransa suka tafi yankin Yahudiya. A nan ya jima da su, yana yi wa mutane baftisma.

Open Bible reader