Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 21:3

Sai Bitrus ya ce, “Za ni kamun kifi.” Sauran almajiran suka ce, “Mu ma za mu tafi tare da kai.” Sai suka fita suka shiga jirgin ruwa suka tafi. Amma a wannan dare ba su kama kome ba.

Open Bible reader