Hausa Bible
Yahaya 21:25
Akwai waɗansu abubuwa da yawa kuma waɗanda Yesu ya yi, da a ce za a rubuta duka, ina tsammani ko duniya kanta ba za ta iya ɗaukar littattafan da za a rubuta ba.
Open Bible readerHausa Bible
Akwai waɗansu abubuwa da yawa kuma waɗanda Yesu ya yi, da a ce za a rubuta duka, ina tsammani ko duniya kanta ba za ta iya ɗaukar littattafan da za a rubuta ba.
Open Bible reader