Hausa Bible
Yahaya 20:19
Da yamma ta yi a ranar farko ta mako, almajiran Yesu suna wuri ɗaya. Sun kuma kukkulle ƙofofi domin suna tsoron shugabannin Yahudawa. Sai ga Yesu ya zo ya tsaya a tsakiyarsu, ya ce musu, “Salama ta kasance tare da ku.”
Open Bible reader