Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 20:15

Sai Yesu ya tambaye ta ya ce, “Uwargida, me ya sa kike kuka? Wa kike nema?” Tana tsammani ko shi ne mai aiki a gonar, shi ya sa ta ce masa, “Maigida, in kai ne ka ɗauke shi, gaya mini inda ka sa shi mana don in ɗauke shi.”

Open Bible reader