Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 2:22

Bayan da aka tā da Yesu daga matattu, sai almajiransa suka tuna da wannan abin da Yesu ya faɗa, suka kuma ba da gaskiya ga Rubutacciyar Maganar Allah, da kuma maganar da Yesu ya faɗa.

Open Bible reader