Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 2:15

Sai Yesu ya tuƙa bulala da igiya, ya kore su duka daga Haikalin, har da tumakin da shanun. Ya kuma tutture teburan masu canjin, ya warwatsar da dukan kuɗaɗensu.

Open Bible reader