Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 19:6

Da manyan firistoci da masu gadin Haikali suka ga Yesu, sai suka yi ihu suna cewa, “A gicciye shi! A gicciye shi!” Amma Bilatus ya ce musu, “Ku je ku gicciye shi da kanku, domin ni ban same shi da wani laifi ba.”

Open Bible reader