Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 19:35

Shi wanda ya ga abin da ya faru ne ya faɗa wannan, kuma duk abin da ya faɗa gaskiya ne. Kuma shi ma da kansa ya san gaskiya yake faɗi, kuma yana faɗinsa ne domin ku ma ku ba da gaskiya.

Open Bible reader