Hausa Bible
Yahaya 19:20
Yahudawa da yawa sun karanta wannan sanarwa domin wurin da aka gicciye Yesu kusa da birni ne. Wannan rubutu kuwa an yi shi da yaren Aramaya, da Romanci, da kuma Helenanci.
Open Bible readerHausa Bible
Yahudawa da yawa sun karanta wannan sanarwa domin wurin da aka gicciye Yesu kusa da birni ne. Wannan rubutu kuwa an yi shi da yaren Aramaya, da Romanci, da kuma Helenanci.
Open Bible reader