Hausa Bible
Yahaya 19:17
Sai sojoji suka tafi da Yesu. Yesu ya kuwa fita daga cikin garin yana ɗauke da gicciyensa da kansa zuwa wani wurin da ake ce da shi Wurin Ƙoƙon Kai. Da yaren Aramaya kuwa ana ce da wannan wuri Golgota.
Open Bible readerHausa Bible
Sai sojoji suka tafi da Yesu. Yesu ya kuwa fita daga cikin garin yana ɗauke da gicciyensa da kansa zuwa wani wurin da ake ce da shi Wurin Ƙoƙon Kai. Da yaren Aramaya kuwa ana ce da wannan wuri Golgota.
Open Bible reader