Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 18:31

Bilatus ya ce musu, “Ku tafi da shi da kanku mana, ku hukunta shi bisa ga koyarwarku.” Sai Yahudawa suka ce masa, “Ai, ba a ba mu ikon yanke wa wani hukuncin kisa ba.”

Open Bible reader