Hausa Bible
Yahaya 18:28
Tun da sassafe suka fitar da Yesu daga gidan Kayafa zuwa fādar gwamnan Roma. Amma suka ƙi shiga cikin fādar, wai domin kada su ƙazantu a gaban Allah har su kāsa cin abincin Bikin Ƙetarewa.
Open Bible readerHausa Bible
Tun da sassafe suka fitar da Yesu daga gidan Kayafa zuwa fādar gwamnan Roma. Amma suka ƙi shiga cikin fādar, wai domin kada su ƙazantu a gaban Allah har su kāsa cin abincin Bikin Ƙetarewa.
Open Bible reader