Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 18:23

Yesu ya amsa ya ce, “In dai na faɗa wani abu ne wanda ba daidai ba, to, sai ka nuna yadda yake. Amma in abin da na faɗa gaskiya ne, to, me ya sa ka mare ni?”

Open Bible reader