Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 18:10

Siman Bitrus kuwa wanda yake da takobi, ya zaro shi ya sari bawan babban firist, har ya yanke masa kunne na dama. Sunan wannan bawan kuwa Malkus ne.

Open Bible reader