Hausa Bible
Yahaya 18:1
Bayan da Yesu ya gama wannan adduˈa, sai ya ƙetare Rafin Kidron zuwa wancan ƙetare tare da almajiransa. A ƙetaren rafin kuwa akwai wata gona, sai Yesu da almajiransa suka shiga ciki.
Open Bible readerHausa Bible
Bayan da Yesu ya gama wannan adduˈa, sai ya ƙetare Rafin Kidron zuwa wancan ƙetare tare da almajiransa. A ƙetaren rafin kuwa akwai wata gona, sai Yesu da almajiransa suka shiga ciki.
Open Bible reader