Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 16:4

Na faɗa muku waɗannan abubuwa ne, domin in lokacinsu ya yi, ku tuna na faɗa muku. “Ban faɗa muku abubuwan nan tun da farko ba domin ina tare da ku.

Open Bible reader